Advertisement

Notable Maradi King Dies | Sarkin Kornaka Akola Jaku ya Rasu – Gobir TV

Notable Maradi King Dies | Sarkin Kornaka Akola Jaku ya Rasu – Gobir TV Sarkin Masarautar Kornaka Sarki Mouhammed Akola Jacko ya rigya mu gidan gaskiya. Masarautar Kornaka da kewaye na zaman makokin Sarki Akola wanda ya rasu ran 10 ga watan Nuwamba 2019, bayan hwama da rashin lahiya ta ɗan lokaci. Sarakai na Kasar Jamhoriyar Nijar, manyan jami'an gwmanati, ƴankasuwa, ƴanuwa da abokan arziki sun halarci bisar sanannen Sarkin na Jahar Maradi.

Ɗanuwanshi Sanoussi Jacko, wanda yayi zama muƙaddashin Gwamnatin Nijar a shekarun baya shima ya samu damar halarta. Allah ya jiƙin shi, yasa kwanciya hutu. #Ameen
#GobirTV #GobirTV #KornakaNiger #MaradiNiger #SarkinKornaka #BirninLalle #Niger #Hausawa #Hausa #Gobir #Touareg #Abzin #Abzinawa

Koranaka Niger,Maradi Niger,Sanoussi Jacko,Sarkin Kornaka Akola Jacko,Hausa,Gobirawa,Abzinawa,Toureg,Abzin,Sultan Abdu Bala,Sarkin Kornaka ya mutu,Mutuwar Akola,Jamhoriyar Nijar,

Post a Comment

0 Comments